Martin Sawi | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Alexandria, 16 Satumba 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Martin Dominic Martin Hassan (an haife shi a ranar 16 ga watan Satumba 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ulsan Citizen FC ta Koriya ta Kudu da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sudan ta Kudu.